Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: The power and brilliancy of its rising alluded to

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da The power and brilliancy of its rising alluded to

  1. “Ta haka bari dukan abokan gābanka su hallaka, ya Ubangiji! Amma bari waɗanda suke ƙaunarka su zama kamar rana sa’ad da ta fito da ƙarfinta.” Sa’an nan ƙasar ta sami zaman lafiya shekara arba’in.

  2. yana kama da hasken safiya a safiya marar girgije, kamar haske bayan ruwan sama da yakan sa ciyawa ta tsiro daga ƙasa.’