Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Darkened at the crucifixion
Ayoyi game da Darkened at the crucifixion
Yanzu kuwa wajen sa’a ta shida ne, kuma duhu ya rufe ko’ina a ƙasar, har zuwa sa’a ta tara,
domin rana ta daina haskakawa. Labulen da yake cikin haikali kuma ya yage kashi biyu.