Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Of supreme rulers

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Of supreme rulers

  1. Sai Yusuf ya sāke yin wani mafarki, ya faɗa wa ’yan’uwansa. Ya ce, “Ku saurara, na sāke yin wani mafarki, a wannan lokaci, na ga rana da wata da taurari goma sha ɗaya suna rusuna mini.”

  2. Taurarin sama da ƙungiyoyinsu ba za su ba da haskensu ba. Rana za tă yi duhu wata kuma ba zai ba da haskensa ba.