Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Appointed to rule the day

3 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Appointed to rule the day

  1. Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.

  2. Rana don tă yi mulkin yini, Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  3. Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya kafa rana don tă yi haske a yini shi da ya sa wata da taurari su yi haske da dare, shi da yake dama teku don raƙuman ruwansa su yi ruri Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa.