Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Worshippers of, turned their faces towards the east
Ayoyi game da Worshippers of, turned their faces towards the east
Sa’an nan ya kawo ni cikin fili na cikin gidan Ubangiji, a can kuwa a ƙofar haikali, tsakanin shirayi da bagade, akwai kamar mutum ashirin da biyar. Suka ba haikalin Ubangiji baya suna fuskanta wajen gabas, suna rusuna wa rana a gabas.