Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Created
Ayoyi game da Created
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Yini naka ne, dare kuma naka ne; ka kafa rana da wata.