Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Expressed the whole earth by, from rising of, to setting of

3 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Expressed the whole earth by, from rising of, to setting of

  1. Zabura ta Asaf. Maɗaukaki, Allah, Ubangiji, ya yi magana ya kuma kira duniya daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa.

  2. Daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa, a yabi sunan Ubangiji.

  3. saboda daga fitowar rana har zuwa fāɗuwarta mutane za su san cewa babu wani in ban da ni. Ni ne Ubangiji, kuma babu wani.