Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Consecrated chariots and horses, as symbols of
Ayoyi game da Consecrated chariots and horses, as symbols of
Ya kawar da dawakan nan da sarakunan Yahuda suka keɓe wa gumakan nan na rana daga mashigin haikalin Ubangiji. Waɗannan dawakan suna kusa da ɗakin Natan Melek, ɗaya daga cikin dattawan sarki. Yosiya ya kuma ƙone kekunan yaƙi a yin sujada ga gumakan nan rana.