Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: (Its brightness,) of the future glory of saints
Ayoyi game da (Its brightness,) of the future glory of saints
Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar hasken samaniya, waɗanda kuma suka jagoranci waɗansu da yawa zuwa adalci, za su zama kamar taurari har abada abadin.
Sa’an nan masu adalci za su haskaka kamar rana a mulkin Ubansu. Duk mai kunnen ji, yă ji.”