Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Expressed the east by rising of

4 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Expressed the east by rising of

  1. Sai suka tashi daga Obot, suka yi sansani a Iye Abarim a hamadar da take fuskantar Mowab, wajen fitowar rana.

  2. Sa’an nan Musa ya keɓe birane uku gabas da Urdun,

  3. Suka mallaki ƙasarsa da kuma ƙasar Og sarkin Bashan, sarakuna biyu na Amoriyawa, gabas da Urdun.

  4. Waɗannan su ne sarakunan ƙasashen da Isra’ilawa suka ci da yaƙi, suka kuma mallaki ƙasarsu a gabashin Urdun, daga kwarin Arnon zuwa Dutsen Hermon haɗe da dukan gefen gabas na Araba.