Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Appointed to divide seasons
Ayoyi game da Appointed to divide seasons
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,