Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: (Its clearness,) of the purity of the church
Ayoyi game da (Its clearness,) of the purity of the church
Wace ce wannan da ta bayyana sai ka ce ketowar alfijir? Kyakkyawa kamar wata, mai haske kamar rana, mai daraja kamar taurari a jere?