Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Wither and burn up the herbs of the field

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Wither and burn up the herbs of the field

  1. Amma da rana ta taso, sai tsire-tsiren suka ƙone, suka yanƙwane, domin ba su da saiwa.

  2. Gama in rana ta fito ta yi zafi mai tsanani sai ta sa tsiro yă yanƙwane tsiro; furensa yă kakkaɓe, kyansa kuma yă lalace. Haka ma mai arziki zai shuɗe yayinda yake cikin harkarsa.