Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Ascribe, to him
Ayoyi game da Ascribe, to him
Daga nesa na sami sanina; zan nuna cewa Mahaliccina shi mai gaskiya ne.
“Ubangiji, kai mai adalci ne, amma a yau kunya ta rufe mu, mutanen Yahuda da mutanen Urushalima da na dukan Isra’ila, waɗanda suke kusa da kuma nesa, a dukan ƙasashen da ka warwatsa mu saboda rashin amincinmu a gare ka.