Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: His commandments
Ayoyi game da His commandments
Wace al’umma ce mai girma haka wadda take da ƙa’idodi da dokoki masu adalci kamar waɗannan ƙunshin dokokin da nake sa a gabanku a yau?
Bari harshena yă rera game da maganarka, gama dukan umarnanka masu adalci ne.