Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Recognise, in the fulfilment of his promises
Ayoyi game da Recognise, in the fulfilment of his promises
Kai ka sami zuciyarsa da aminci a gare ka, ka kuma yi alkawari da shi cewa za ka ba zuriyarsa ƙasar Kan’aniyawa, da ta Hittiyawa, da ta Amoriyawa, da ta Ferizziyawa, da ta Yebusiyawa, da kuma ta Girgashiyawa. Ka kiyaye alkawarinka domin kai mai adalci ne.