Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: The final judgment
Ayoyi game da The final judgment
Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.”