Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Magnify
Ayoyi game da Magnify
Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa zan kuma rera yabo ga sunan Ubangiji Mafi Ɗaukaka.
Ka cece ni daga laifin jini, ya Allah, Allahn da ya cece ni, harshena kuwa zai rera adalcinka.
Za su yi bikin yalwar alherinka suka kuma rera adalcinka da farin ciki.