Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Christ committed his cause to
Ayoyi game da Christ committed his cause to
Sa’ad da suka zazzage shi, bai rama ba; sa’ad da ya sha wahala, bai yi barazana ba. A maimakon haka, ya miƙa kansa ga wanda yake shari’ar adalci.