Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Angels acknowledge
Ayoyi game da Angels acknowledge
Sa’an nan na ji mala’ikan da yake lura da ruwaye ya ce, “Kai mai adalci ne cikin waɗannan hukuntai, kai da kake yanzu, kake kuma a dā, Mai Tsarki, saboda yadda ka yi hukuncin nan;