Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Talk of
Ayoyi game da Talk of
Harshena zai yi zancen adalcinka da kuma yabonka dukan yini.
Bakina zai ba da labarin adalcinka, zai yi maganar cetonka dukan yini, ko da yake ban san yawansa ba.
Harshena zai ba da labarin ayyukanka masu adalci dukan yini, gama waɗanda suka so su cutar da ni sun sha kunya suka kuma rikice.