Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Is part of his character
Ayoyi game da Is part of his character
Ya Allah mai adalci, wanda yake binciken tunani da zukata, ka kawo ƙarshen rikicin mugaye ka kuma sa adalai su zauna lafiya.
Ubangiji mai alheri ne da kuma mai adalci; Allahnmu yana cike da tausayi.
Mai adalci ne kai, ya Ubangiji, dokokinka kuma daidai ne.