Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Do not conceal
Ayoyi game da Do not conceal
Ba na ɓoye adalcinka cikin zuciyata; ina maganar amincinka da cetonka. Ban ɓoye ƙaunarka da gaskiyarka a gaban taron jama’arka mai girma ba.