Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: The heavens shall declare
Ayoyi game da The heavens shall declare
Sammai kuwa sun yi shelar adalcinsa gama Allah kansa alƙali ne. Sela
Sammai sun yi shelar adalcinsa, dukan mutane kuma suka ga ɗaukakarsa.