Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: Acknowledge, in his dealings
Ayoyi game da Acknowledge, in his dealings
Ya Ubangiji Allah na Isra’ila, kai mai adalci ne! Yau an bar mu da sauran da ya tsira. Ga mu nan a gabanka masu zunubi, gama ba wanda zai iya tsayawa a gabanka.”