Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Righteousness of God: His judgments
Ayoyi game da His judgments
Tsoron Ubangiji yakan kawo tsabtar zuciya, zai kasance har abada. Farillan Ubangiji tabbatattu ne, kuma gaba ɗaya masu adalci ne.
Zan yabe ka da zuciya ta gaskiya yayinda nake koyon dokokinka masu adalci.
Da tsakar dare nakan tashi in gode maka saboda dokokinka masu adalci.