Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: The inheritance of the saints is of

2 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da The inheritance of the saints is of

  1. Ba ta wurin doka ce Ibrahim da zuriyarsa suka sami alkawarin cewa zai zama magājin duniya ba, amma sai dai ta wurin adalcin da yake zuwa ta wurin bangaskiya.

  2. Gama da a ce gādon yă dangana a kan doka ne, ai, da ba zai dangana a kan alkawari ba; amma Allah cikin alherinsa ya ba wa Ibrahim gādon ta wurin alkawari.