Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Given to those who believe
Ayoyi game da Given to those who believe
Amma Nassi ya kulle kome a ƙarƙashin ikon zunubi, domin abin da aka yi alkawarin nan, da ake bayar ta wurin bangaskiya a cikin Yesu Kiristi, a ba da shi ga waɗanda suka gaskata.