Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: David

5 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da David

  1. Sa’ad da kwanakinka suka ƙare, za ka huta tare da kakanninka, zan tā da zuriyarka, na cikinka, zan kuma sa mulkinsa ya kahu.

  2. Ka ce, “Na yi alkawari da zaɓaɓɓena, na rantse wa Dawuda bawana,

  3. cewa ‘Zan kafa zuriyarka har abada in kuma sa kursiyinka yă tsaya daram dukan zamanai.’ ” Sela

  4. Sau ɗaya ba ƙari, na rantse da tsarkina, ba kuwa zan yi ƙarya wa Dawuda ba,

  5. cewa zuriyarsa za tă ci gaba har abada kuma kursiyinsa zai dawwama a gabana kamar rana;