Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Expect the performance of

3 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Expect the performance of

  1. Maryamu ta amsa ta ce, “To, ni baiwar Allah ce, bari yă zama mini kamar yadda ka faɗa.” Sai mala’ikan ya tafi abinsa.

  2. Mai albarka ce wadda ta gaskata cewa abin da Ubangiji ya faɗa mata zai cika!”

  3. Amma bisa ga alkawarinsa muna zuba ido ga sabuwar sama da kuma sabuwar ƙasa, inda adalci zai yi zama.