Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: The Israelites
Ayoyi game da The Israelites
mutanen Isra’ila. Su ne Allah ya mai da su ’ya’yansa, ya bayyana musu ɗaukakarsa, ya ba su alkawarinsa da Dokarsa, ya nuna musu hanyar sujada ta gaske, ya kuma ba su sauran alkawura.