Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: The law not against
Ayoyi game da The law not against
To, Dokar ce tana gāba da alkawaran Allah ke nan? Sam, ko kaɗan! Gama da a ce an ba da Dokar da tana iya ba da rai, tabbatacce, da sai a sami adalci ta wurin Doka.