Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Preservation in affliction
Ayoyi game da Preservation in affliction
Sa’ad da kuka bi ta ruwaye, zan kasance tare da ku; sa’ad da kuka bi ta koguna, ba za su kwashe ku ba. Sa’ad da kuke tafiyata cikin wuta, ba za tă ƙone ku ba; harsunan wutar ba za su ƙone ku ba.