Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Forgiveness of sins
Ayoyi game da Forgiveness of sins
Ubangiji ya ce, “Yanzu fa ku zo, bari mu dubi batun nan tare, Ko da zunubanku sun yi ja kamar garura, za su zama fari kamar ƙanƙara; ko da sun yi ja kamar mulufi, za su zama kamar ulu.
Gama zan gafarta muguntarsu ba zan kuma ƙara tuna da zunubansu ba.”