Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Man, by nature, has no interest in
Ayoyi game da Man, by nature, has no interest in
Ku kuma tuna a lokacin ba ku san Kiristi ba. A ware kuke daga mutanen Isra’ila, ba ku kuma da dangantaka da alkawaran da Allah ya yi da su. Kun yi zama a duniyan nan babu bege kuma babu Allah.