Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: A crown of life
Ayoyi game da A crown of life
Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin, zai sami rawanin rai wanda Allah ya yi alkawari ga waɗanda suke ƙaunarsa.