Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: The gospel
Ayoyi game da The gospel
Bulus, bawan Kiristi Yesu, kirayaye don yă zama manzo, keɓaɓɓe kuma domin bisharar Allah.
Bisharar da Allah ya yi alkawari tuntuni ta bakin annabawansa a cikin Nassosi Masu Tsarki