Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Gentiles shall be partakers of
Ayoyi game da Gentiles shall be partakers of
Asirin nan kuwa shi ne cewa ta wurin bishara, Al’ummai sun zama waɗanda za su yi gādo tare da Isra’ila, sun zama gaɓoɓin jiki ɗaya, abokan tarayya kuma ga alkawaran nan a cikin Kiristi Yesu.