Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: God remembers
Ayoyi game da God remembers
Ya tuna da alkawarinsa mai tsarki da ya ba wa bawansa Ibrahim.
Ya taimaki bawansa Isra’ila, yana tunawa yă nuna jinƙai
ga Ibrahim da zuriyarsa har abada, kamar yadda ya faɗa wa kakanninmu.”