Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Children of
Ayoyi game da Children of
Ana iya cewa zaman zuriyar Ibrahim, ba shi ne zama ’ya’yan Allah ba, a’a, zuriya ta alkawarin nan su ne ake lasaftawa zuriyar Ibrahim.
To, ku ’yan’uwa, ku ’ya’yan alkawari ne kamar Ishaku.