Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Promises of God: Exceeding great and precious
Ayoyi game da Exceeding great and precious
Ta wurin waɗannan ya ba mu alkawaransa masu girma da kuma masu daraja, domin ta wurinsu ku iya yin tarayya cikin Allahntakarsa, ku kuma kuɓuta daga lalatar da take cikin duniya wadda mugayen sha’awace-sha’awace suke jawowa.