Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Of the poorer classes swarthy from exposure to the sun

2 ayoyi · 73 fannoni

Nemi "Woman"

Ayoyi game da Of the poorer classes swarthy from exposure to the sun

  1. Ni baƙa ce, duk da haka kyakkyawa. Ya ku ’yan matan Urushalima, ni baƙa ce kamar tentunan Kedar, kamar labulen tentin Solomon.

  2. Kada ku harare ni domin ni baƙa ce, gama rana ta dafa ni na yi baƙa. ’Ya’yan mahaifiyata maza sun yi fushi da ni suka sa ni aiki a gonakin inabi; na ƙyale gonar inabi na kaina.