Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: (Lewd,) of the Roman apostasy
Ayoyi game da (Lewd,) of the Roman apostasy
Macen tana saye da tufafi masu ruwan ja da shunayya, tana ƙyalli da zinariya, duwatsu masu daraja da kuma lu’ulu’ai. Tana riƙe da kwaf na zinariya a hannunta, cike da abubuwa masu banƙyama da kuma ƙazantar zinace zinacenta.
Macen da ka gani ita ce babban birnin da yake mulki a bisan sarakunan duniya.”