Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Subtle and deceitful

2 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Subtle and deceitful

  1. Sai ga mace ta fito don ta sadu da shi, saye da riga kamar karuwa shirye kuma don ta yaudare shi.

  2. Sai na iske wani abin da ya fi mutuwa ɗaci mace wadda take tarko ne, wadda zuciyarta tarko ne wadda kuma hannuwanta sarƙa ne. Mutumin da ya gamshi Allah zai tsere mata, amma za tă kama mai zunubi.