Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: (Gloriously arrayed,) of the Church of Christ
Ayoyi game da (Gloriously arrayed,) of the Church of Christ
Gimbiya tana fada, kyakkyawa ce ainun; an saƙa rigarta da zaren zinariya.
Amma Urushalimar da take sama ’yantacciya ce, ita ce kuma mahaifiyarmu.
Babbar alama mai banmamaki ta bayyana a sama, mace tana lulluɓe da rana, da kuma wata a ƙarƙashin sawunta, akwai kuma rawani mai taurari goma sha biyu a kanta.