Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Of distinction, dressed in robes of various colours
Ayoyi game da Of distinction, dressed in robes of various colours
Saboda haka bawansa ya fitar da ita, ya kuma sa aka rufe ƙofa. Tana sanye da doguwar riga mai kayan ado masu tsada, gama wannan ne irin kayan da budurwai ’ya’yan sarki mata suke sawa.
Cikin riguna masu ado aka kai ta wurin sarki; abokanta budurwai suna biye da ita aka kuwa kawo su gare ka.