Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Curse pronounced on
Ayoyi game da Curse pronounced on
Sa’an nan ya ce wa macen, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba kuma za ki haifi ’ya’ya. Za ki riƙa yin marmarin mijinki zai kuwa yi mulki a kanki.”