Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Submissive and respectful to husbands

2 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Submissive and respectful to husbands

  1. Saboda haka Saratu ta yi dariya da ta yi tunani a zuci tana cewa, “Bayan ƙarfina ya ƙare, maigidana kuma ya tsufa, yanzu zan sami wannan jin daɗi?”

  2. kamar Saratu, wadda ta yi biyayya ga Ibrahim, har ta kira shi maigidanta. Ku ’ya’yanta ne mata in kun aikata abin da yake daidai, ba ku kuma ba tsoro dama ba.