Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Haughty in their deportment
Ayoyi game da Haughty in their deportment
Ubangiji ya ce, “Matan Sihiyona suna da girman kai, suna tafiya da wuya a miƙe, da idanu masu yaudara, suna takawa ɗaya-ɗaya a hankali, da mundaye a ƙafafunsu, suna cas-cas.