Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: (Foolish,) of mere professors
Ayoyi game da (Foolish,) of mere professors
“A lokacin mulkin sama zai zama kamar budurwai goma waɗanda suka ɗauki fitilunsu suka fita don su taryi ango.
Biyar daga cikinsu wawaye ne, biyar kuma masu hikima.
Wawayen sun ɗauki fitilunsu, sai dai ba su riƙe mai ba.